“Wanda ake tambaya bai fi wanda yake tambayar sani ba”, wannan ita ce amsar da Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ba Mala’ika Jibrilu lokacin da ya tambaye shi game da tashin Alkiyama.
Dan haka Allah ne mafi sani
Jamilu Abdulrahman Posted new comment August 6, 2024
Ma sha Allah