Muna farin ciki da kasancewarku a wannan taska ta amsoshin tambayoyi, inda kowa zai iya tambaya kai tsaye ko ya amsa tambayar mai tambaya. Tambayarmu ta farko ita ce, ta yaya ku ka samu labarin taskar Tambayoyi?
Abdullahi Abubakar Answered question August 4, 2024
Na samu wannan sanarwar a kafar sada zumunci facebook
Abdullahi Abubakar Answered question August 4, 2024
Na samu labarin Taskar Tambayoyi ne ta hanyar kira na a waya, aka sanar da ni.
Hassana Labaran Answered question July 25, 2024
Na samu labarin tambayoyi ne ta hanyar manhajar Whatsapp.
Jamilu Abdulrahman Answered question July 23, 2024
Na samu labarin manhajar Tambayoyi ne ta kafar sada zumunta na Facebook.
Mubarak Maina Answered question July 16, 2024