0

Sanin kowane ruwan sama ya fi yawaita a watan August, duk da watan ba na Musulunci bane, wannan ya sa kowa yake jingina yawaitar ruwan da watan.

Bayan kuma akwai hadisin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama da ya yi hani da jingina samuwar ruwan sama da tauraro ko wani abu.

Toh ya abin yake? Muna bukatar hojjoji ƙwarara daga gare ku.

Hadiza Isyaku Asked question August 19, 2024