Sau da yawa mu kan ji an ce “Wane ya yi shuka a idon makwarwa”, toh mece ce makwarwa? Sannan me ake nufi da wannan karin maganar?
Hadiza Isyaku Asked question