2

Da yawan mutane suna ganin duk abin da baka da ikon mallakar shi, a wurinka mai tsada ne, wasu kuma na ganin tsada daban, iko daban.

Shi ne nake so mu tafka muhawara domin gane banbanci ko rashinsa a tsakanin waɗannan kalmomi.

A wurinku ya abin yake??

The Tambayoyi Team Edited question August 30, 2024