TSAKANIN KISHIN SAURI DA KISHI A TSAKANIN KISHIYOYI WANNE YA FI ZAFI?
The Tambayoyi Team Edited question August 29, 2024
KISHI: Wani yanayi ne marar daɗi da ke ɗarsuwa a zuciyar mai yinsa yayinda wani ya yi tarayya da abinda wannan mai kishin ya ke so. Kishi kuma maza da mata suna yinsa, sannan bai keɓanta ga ɗan adam kaɗai ba, hatta dabbobi da aljannu suna yinsa.
KISHIN SAURI: kishi ne da matar (Wan miji) da matar (Ƙanen miji) suke yi ma junansu, musamman idan ɗaya ta fi ɗaya, kuma wannan kishin ana ganin ya fi zafi fiye da kishiyoyin da suke da miji ɗaya.
Jamilu Abdulrahman Posted new comment July 23, 2024
Lallai kam ya fi zafi.