Mun sani a baya akwai kayan da dangin saurayi suke kai wa gidansu budurwa, wanda ake kira kayan saka ranar aure, amma yanzu ba a kaiwa sai kuɗi ake kaiwa. Me ya janyo hakan?
Hassana Labaran Asked question January 23, 2025