0

Shin mene ne banbancin eSIM da kuma SIM card na zahiri da muke amfani da shi a wayoyinmu? Mene ne fa’idojin amfani da shi, da kuma rashin fa’idojin idan har akwai? 

Lawan Dalha Asked question January 18, 2025