0

A zamantakewa irin ta soyayya ko auratayya ana yawan samun cin amana yana shiga ciki, shin tsakanin maza da mata su wa suka fi yin irin wannan hali na cin amana kuma mene ne dalili? 

Jamilu Abdulrahman Asked question November 6, 2024