Mabiya addinin kirista sun yi imani cewa Yesu Almasihu (Annabi Isah) ɗan Allah ne, yayin da Musulmai suka aminta da cewa shi Annabin Allah ne kawai. Kawo dalili na yarda ko rashin yarda game da wannan batu tare da hujjoji masu ƙarfi.
Hadiza Isyaku Answered question August 4, 2024
Tsarki ya tabbata ga Allah Mahaliccin Sammai da Ƙassai, bai haifa ba kuma ba a haife shi ba
Hadiza Isyaku Answered question August 4, 2024